Harin jirgin yaki a Tudun Biri

Harin jirgin yaki a Tudun Biri
airstrike (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Kwanan wata 3 Disamba 2023
Perpetrator (en) Fassara Nigerian Air Force (en) Fassara
Wuri
Map
 10°20′N 7°45′E / 10.33°N 7.75°E / 10.33; 7.75
tambarin sojojin sama na najeriya

Hare-haren jirgin yaki na Sojan Najeriya a Tudun Biri, An samu faruwar, hare-haren bom da wani jirgin yaki na Sojan Najeriya maras matuki a kauyen Tudun biri. Harin ya faru ne da yammacin ranar, 3 ga watan Disamba, 2023, yayin bikin Mauludi a kauyen dake jihar Kaduna, Najeriya, a wani bangare na ayyukan yaki da ta'addanci. Rundunar sojin Najeriya ta aiwatar da hukuncin kisa, harin da jirgin maras matuki yayi, ya yi sanadiyar mutuwar fararen hula sama da mutane 85, galibinsu mata ne da kananan yara a kauyen Tudun Biri, lamarin da ya haddasa samuwar raunuka da kuma tashin hankali.[1][2][3]

  1. Muhammad, Garba (2023-12-04). "Civilians killed in Nigerian drone attack in north - officials, witnesses". Reuters (in Turanci). Retrieved 2023-12-05.
  2. "Harin Bama-Bamai Kan Masu Maulidi A Kaduna Ya Fusata 'Yan Najeriya". Arewa Radio (in Turanci). Retrieved 2023-12-05.
  3. Sulaiman (2023-12-04). "Sojojin Nijeriya Sun Dauki Alhakin Kai Harin Bam Cikin Kuskure A Wurin Taron Mauludi A Kaduna" (in Turanci). Retrieved 2023-12-05.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy